Kimanin dambe 11 aka yi a gidan damben gargajiya na Bambarewa da ke Marabar Yanya da ke jihar Nasarawa a ranar Lahadi da safe. Ciki har da wasan da aka yi canjaras tsakanin Dan Aliyu Langa-Langa daga Arewa da Aljanin Garkuwan Mai Caji daga Kudu.
Dambe 11 aka yi a gidan damben gargajiya na Bambarewa da ke Marabar Yanya
Reviewed by Mr Amanagurus
on
December 11, 2016
Rating: 5
No comments: