Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Ronaldo ya lashe kyautar Ballon d'Or ta 2016

Dan kwallon Real Madrid, Cristiano Ronaldo, ya lashe kyautar dan kwallon kafa na duniya da ya fi yin fice a bana, wato kyautar Ballon d'Or.
Ronaldo mai shekara 31, ya taimakawa Real Madrid lashe kofin zakaraun Turai a bara, ya kuma ci kwallaye uku da suka bai wa Portugal damar cin kofin nahiyar Turai a 2016.
Dan wasan na Real Madrid ya ci kyautar Ballon d'Or karo na hudu kenan, bayan 2008 da 2013 da kuma 2014.
A tarihin lashe kyauatr Lionel Messi ne ke kan gaba, wanda ya karbi guda biyar a shekarar 2009 da 2010 da 2011 da 2012 da kuma 2015.
Ronaldo ya lashe kyautar Ballon d'Or ta 2016 Ronaldo ya lashe kyautar Ballon d'Or ta 2016 Reviewed by Mr Amanagurus on December 12, 2016 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.