Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Download : Rarara General Tukur Buratai Baba Buhari Mun Samu Tsaro

Wannan sabuwar waka ce da shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Kahuta da aka fi sani da Rarara ya rera don jinjinawa shugaban hafsan soji wato Janar Tukur Yusuf Buratai dangane da nasarar da suka samu wajen yakar kungiyar yan tada kayar baya ta Bokoharam a shekarar data gabata.
Ku sauko da wannan waka daga shafin abokina Umar Ibrahim watoPressloaded.com.ng
gg {background color:green; font-color:white;}
Download it from pressloaded
Download : Rarara General Tukur Buratai Baba Buhari Mun Samu Tsaro Download : Rarara General Tukur Buratai Baba Buhari Mun Samu Tsaro Reviewed by Mr Amanagurus on January 04, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.