Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Kannywood: Hotunan Rahama Sadau A Makkah


Wadannan wasu hotuna ne da fitacciyar jarumar wasan Hausa wato kannywood Rahama Sadau a yayin ziyararta ya zuwa kasa mai tsarki don gudanar da umra tare da yan uwanta.
A kwanakin bayane dai hukumar kula da harkokin fina-finan Hausa da gamayyar kungiyar kula da sarrafa hotunan video MOPPAN suka kori jarumar daga masana'antar film biyo bayan wani hoton video na waka da tayi da shahararren mawakin Hausa hip-hop Classiq
Kannywood: Hotunan Rahama Sadau A Makkah Kannywood: Hotunan Rahama Sadau A Makkah Reviewed by Mr Amanagurus on January 24, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.