Jarumar Fina-finan Hausa Rahama Sadau na son yan wasan kwallon kafar Barcelona, Messi da Neymar, ta bayyana haka ne a shafinta na Instagram bayan da ta saka hoton yan wasan su biyu dauke da alamar da take nuna soyayya ga yan kwallon kafan.
A ranar larabar data gabata ne dai kulob din na Barcelona ya doke abokin karawarsa na PSG daci 6-1 a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai, wasan da ya kayatar da yan kallo matuka.
JARUMA RAHAMA SADAU TACE TANASON YAN WASAN KWALLON KAFAR BARCELONA MESSI DA NEYMAR
Reviewed by Mr Amanagurus
on
April 09, 2017
Rating:
No comments: