Sarauniya wani kayataccen fim da aka jima ba;ayi kamarsa ba tun shekaru biyar da suka gabata.A yanzu haka dai wannan fim ya hada jiga jigan yanwasan hausa irin su Ali Nuhu Da Adam Zango da daisauran su.
No comments: