Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Sabon Tsarin Airtel Da ZaKa Sami Naira 2, 000 Da Kuma 147 MB Akan #100





Airtel Sun Sake Fitar Da Wani Tsari Mafi Rahusa Dabasu Taba Fitarwa Ba, Wannan Tsarin Kuwa Shine, Zaka Ninka KudinKa Zuwa Sau X20

Yadda Tsarin Yake Idan Kasa Naira Dari Ka Siya Tsarin Zasu BaKa

Airtel Call: #918 Loacal Call Kuma Waton Kudin Kiran Any NetworK Shikuma Zasu Baka #325 Family And Friends Kuma Zasu BaKa #200 Data Kuma Zasu BaKa 135 MB Sai Kuma Social MB Zasu BaKa 12MB

Duk A Naira 100 Kacal,

Idan Kuma Kayi Na Naira Dari Biyu Zasu BaKa #500 Na Kiran Kowane NetworK SaiKuma #1, 500 Nayin Brawsing

Shi Kuma Akan Naira Dari Biyu Kacal

Tsarukan Suna Da Yawa Ya Kuma Danganta Daga Kudin Da Kasa Kuma Ka Shiga Tsarin


Domin Shiga Tsarin Saika Danna Wadannan Numbobin Bayan Kasa Kudin Cikin WatarKa

1, Idan Na #100 Ne SaiKa Danna *241*100#
2, Idan Na #200 Ne SaiKa Danna *241*200#
3, Idan Na #300 Ne SaiKa Danna *241*300#
4, Idan Na #500 Ne SaiKa Danna *241*500#
5, Idan Na #1, 000 Ne SaiKa Danna *241*1000#

Sai Dai Wannan Tsarin Ba Kowane SIM Din Airtel Ne Kinyi Ba, Sai Dai SIM Din Dasu Za6a Da Suyi,

Taya Zan Iya Gane SIM Dina Zai Sami Wannan Garabasar?




Ka Danna *241*100# Waton Katabbatar BaKasa Kudinba Tukunna, Idan Sun Nunama Insufficient Credit, To HaKan Na Nuni Da Cewa Da Zarar Kasa Kudi Toh SIM DinKa Zaiyi

Idan Kuma Su Nunama

"Dear Custumer, you can get 6 times bonus by recharging using *555* PIN#. Get 600 % bonus Now"



To Wannan SIM Din Bazaiyi Ba SaiKa Jaraba A Wani

Kwana Nawa Ne Kudin Da Data Suke Expire??

Data Da Call Bonus Din Yakan Dauki Tsahon Kwanaki Talatin Kafin Yayi Expire, Valid For 300 Days.

A Wane Wayane Tsarin Ke Aiki,??

Yana Amfani A Kowane Irin Waya Ba Wani Tangarda

Yazanyi Na Duba Bonus Dina Da Data Bayan Na Siya??

Ka Danna *123*123# Zasu Nuna Maka Data DinKa Da Kuma Sauran KudinKa

Dafatan An Fahimta

Kuyi comment da tambayoyinku 
Sabon Tsarin Airtel Da ZaKa Sami Naira 2, 000 Da Kuma 147 MB Akan #100 Sabon Tsarin Airtel Da ZaKa Sami Naira 2, 000 Da Kuma 147 MB Akan #100 Reviewed by Mr Amanagurus on May 03, 2017 Rating: 5

1 comment:

Powered by Blogger.