Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Yanda zaku samu kyautan 1024_Mb wato 1gb a airtel

Assalamu Alaikum
Kuna Tare Da
Abubakar Nagodi
Kamar Yanda Nace Muku Zan Dawo Aiki Alhamdulillah Yanzu Haka Na Dawo Aiki A Wannan Shafin Kuma Nazo Muku Da Tsaraba Ta Murnar Dawowata
Ga Wata Hanya Wanda Kowa Zai Sami Kyautar 1024MB Wato 1GB A Layin Airtel Kyauta Abin Ba Wuya Kawai Kusaka Layinku Cikin Waya Ku Danna *317# Idan Kunga Yace Secsessful To Zaiyi Sai Ku Danna *688*1# Shikenau Zaku Samu Domin Dubawa Ku Danna *140# Madalla Da Mabiyanmu Mungode Naku Abubakar Nagodi
Yanda zaku samu kyautan 1024_Mb wato 1gb a airtel Yanda zaku samu kyautan 1024_Mb wato 1gb a airtel Reviewed by Mr Amanagurus on May 07, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.