Jaruma Fati Washa Tana Yiwa Duk Masoyanta Barka Da Shan Ruwa Kai Tsaye Daga Kasa Mai Tsarki Dafatan Allah Yakarbi Ibadunmu Amin. Sannan Kuma Ta Kara Dayiwa Masoyanta Fatan Alkhairi Da Fatan Samun Nasara A Rayuwar Kowa
Sakon barka da shan ruwa daga bakin jaruma FATI WASHA
Reviewed by Mr Amanagurus
on
June 08, 2017
Rating: 5
No comments: