Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Ana Kokarin Tsige Magu Daga Shugaban Hukumar EFCC (Karanta)

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa indai zai ci gaba da kasancewa a matsayin mukaddashin shugaban kasa, sannan shugaba Muhamadu Buhari a matsayin shugaban kasa, babu mai tsige Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa wato EFCC.

Ya kaddamar da hakan ne a Kaduna gurin kaddamar da ofishin hukumar EFCC na sashin.

A cewar Farfesa Yemi Osinbajo, “zai ci gaba da kasancewa shugaban hukumar EFCC idan har zan ci gaba da kasancewa mukaddashin shugaban kasa sannan shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasa.

Kukalli Wannan


Ana Kokarin Tsige Magu Daga Shugaban Hukumar EFCC (Karanta) Ana Kokarin Tsige Magu Daga Shugaban Hukumar EFCC (Karanta) Reviewed by Mr Amanagurus on July 07, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.