Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Duniya Tazo Karshe An kama wata malama da ke zina da daliban ta maza a makabarta

Wata kotu a kasar Amurka ta bayar da umurnin a daure wata malamar makaranta mai suna Charli Parker dake koyarwa a jihar Alabama bisa zargin ta da akeyi da kwanci da wasu maza daliban ta biyu a makabarta.
Alkalin kotun dai ya yanke hukuncin daurin shekaru 3 ne bayan da wadda ake zargin Miss Parker dake da shekaru 31 a duniya da laifin ta amsa laifin tayi
24wikis.com dai ta samu daga majiyar mu cewa tsohuwar malamar Parker wadda a da ta ke koyar da yara kwallon Basketball da kuma motsa jiki a zarge ta ne da yin lalata har sau goma sha daya da daya daga cikin daliban nata a tsakanin shekara ta 2014 zuwa 2016.
Haka ma dai jim kadan bayan an kama matar sai yan sanda suka kama mijin nata shima inda aka makashi kotu ana zargin sa da laifin kwanciya da wata daliba a makarantar.
Duniya Tazo Karshe An kama wata malama da ke zina da daliban ta maza a makabarta Duniya Tazo Karshe An kama wata malama da ke zina da daliban ta maza a makabarta Reviewed by Mr Amanagurus on August 25, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.