Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

GANI YA KORI JI... Bidiyon tasowar shugaba Buhari daga birnin Landan zuwa Nijeriya a yau

LABARI DA DUMIDUMINSA
Yau Shugaba Buhari Zai Dawo Nijeriya
Daga Aliyu Ahmad
A daren yau Asabar ne shugaba Buhari zai dawo gida Nijeriya bayan ya gama jinya a birnin Landan.


Sanarwar hakan ta fito ne daga mai taimaka wa shugaba Buhari kan harkokin yada labarai, Femi Adesina.
Ana sa ran shugaba Buhari zai yi wa 'yan Nijeriya jawabi a safiyar ranar Litinin mai zuwa da misalin karfe 7 na safe bayan dawowarsa Nijeriya.
Shugaba Buhari ya kuma godewa daukacin 'yan Nijeriya wadanda suka yi masa addu'ar samun sauki tun a farkon rashin lafiyarsa.
Idan za a iya tunawa shugaba Buhari ya bar Nijeriya zuwa birnin Landan jinya ne tun ranar 7 ga Mayu na wannan shekara.






Downlord video now
GANI YA KORI JI... Bidiyon tasowar shugaba Buhari daga birnin Landan zuwa Nijeriya a yau GANI YA KORI JI... Bidiyon tasowar shugaba Buhari daga birnin Landan zuwa Nijeriya a yau Reviewed by Mr Amanagurus on August 19, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.