Jaruma Rahama Sadau Kamar yadda ta shaidawa manema labarai cewa zata ci gaba da yin Fina Finan Kudu (Nollywood) duk da an Dawo da ita Kannywood.
Sai gashi Kuma jarumar ta sake Fitowa a Cikin wani fim Mai Suna Tatu bayan wani fim data Fito na Suna Ajuwaya Wanda har wasu mutane ke cewa Tayi kiss a Cikin shirin...
Ku kalli wannan bidiyon kuga Shi Kuma Abinda Tayi sai Ku danna Maballin Download Video Now
Ku Kalli Rahama Sadau A Cikin Wani Sabon Fim Din Kudu
Reviewed by Mr Amanagurus
on
August 28, 2017
Rating:
No comments: