Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Makaryaci 1&2 Sabon Hausa Film

To fa ana wata ga wata shin kowaye makaryacin a cikin wannan Sabin shirin oho inda dai gashi film din ya had a jarumai masu zafi maza da mata.

Jaruman dai sun had a kamar haka
Sadik Sani Sadik
Sulaiman Bosho
Musa Mai Sana’a
Daushe
Ga Kuma Hafsat Idiris Wato Barauniya.
A gaskiya dai film dinnan za asha dariya sosai irin wayannan jaruman haka kawai kuyi maza Ku dakkoshi.



Makaryaci 1&2 Sabon Hausa Film Makaryaci 1&2 Sabon Hausa Film Reviewed by Mr Amanagurus on August 28, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.