Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Ni Cikakkiyar Yar Tasha Ce – Inji Jamila Nagudu

Fitatciyar jarumar wasan hausa wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, da ban tausayi wato Jamila nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba.

Jarumar ta kara dacewa da saurayi ya yaudareta gwanda ya mutu.
Jamila nagudu ta bayyana hakane a wani shiri mai suna duduwa inda ta fito a matsayin makaryaciya a wannan film din.
ko kuna ganin yakamata tayi wannan ikirarin duk da cewa a shirin film ne.
Mun samu wannane a shafin Jaridar Tarayya na Facebook.
Ni Cikakkiyar Yar Tasha Ce – Inji Jamila Nagudu Ni Cikakkiyar Yar Tasha Ce – Inji Jamila Nagudu Reviewed by Mr Amanagurus on August 28, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.