Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Sadik Sani Sadik Ft Aisha Tsamiya – Da Gaske Nake Song

Sabuwar  waka wace sadik sani sadik ya hau tare da Aisha Aliyu Tsamiya Wakar ta wani sabon mawakine sun hauta ne sabi da wakar tana da dadi sosai.
Da Gaske nake sonki wakar dai ta soyayyace ko nace ta masoyace kar ku bari ta wuceku ba tare da kun dakkota ba dan tayi dadi sosai masoya sadik sani sadik tare da aisha tsamiya ku dako wannan wakar.

Downlord now
Sadik Sani Sadik Ft Aisha Tsamiya – Da Gaske Nake Song Sadik Sani Sadik Ft Aisha Tsamiya – Da Gaske Nake Song Reviewed by Mr Amanagurus on August 25, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.