A kwanakin baya, committee mai alhakin hukunta jarumai ya ci taron Dan wasan barkwanci Bosho bisa zargin dori akan abunda director ya sa shi musamman ta wurin fadin abubuwan da basu dace ba. Tambayan mu itace: Ko ya cancanci hukuncin?
Shin Kuna Ganin Bosho Ya Cancanci Hukunci Abisa Abinda Ya Aikata? Karanta Kuji Abinda Yayi
Reviewed by Mr Amanagurus
on
August 26, 2017
Rating: 5
No comments: