Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Allah yaraya Tijjani Asase ya samu diya mace

Jarumin fim din Hausa, Tijjani Asase ya samu karuwar dita mace, kamar yanda ya bayyana matarshi ta haihu a daren jiya, muna tayashi murna da fatan Allah ya albarkaci wannan jaririya ya kuma rayata irin rayuwa ta addinin musulunci.
Ga sakon da Tijjani ya saka a dandalinshi na sada zumunta kamar haka.
"Salam barkanmu da safiya a jiya ne musalin karfe uku na dare Allah ya bani diya mace matata tahayfa Yanzuhaka tana asibiti ita da diyarta Allah yabasu lafiya ita da jarirriyar Amin".
Amin.
Allah yaraya Tijjani Asase ya samu diya mace Allah yaraya Tijjani Asase ya samu diya mace Reviewed by Mr Amanagurus on September 14, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.