Wani hoton me martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi na II kenan da aka daukeshi lokacin hawan sallar layya data gabata, sarkin yasha ado rike da mashi a hannunshi, yana kan farin rakumi wanda shima yasha ado na musamman.
Hoton ya kayatar sosai, shahararren me daukar hoton shugaban kasa Bayo Omoboriowo ne ya dauki wannan hoton.
Hoton ya kayatar sosai, shahararren me daukar hoton shugaban kasa Bayo Omoboriowo ne ya dauki wannan hoton.
Hoton sarkin Kano M. Sanusi da ya kayatar
Reviewed by Mr Amanagurus
on
September 15, 2017
Rating:
No comments: