Wannan wasu kyawawan hotunan iyaline da suka karade shafukan sada zumunta, hotunan sun matukar birge sosai, Mijine da matarshi da dansu cikin annashuwa, Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.
Hotunan iyali da suka birge
Reviewed by Mr Amanagurus
on
September 15, 2017
Rating: 5
No comments: