Shahararriyar mawakiyar Hausa, Fati Nijar kenan sanye da kayan fulani da suka yimata kyau, Fati tayi harda kwaliliya irin ta fulanin daji, abin gwanin sha'awa.
No comments: