Motar dakon kaya makare da kaya dake tafiya a kan tagwayen hanyar bypass na zuwa Abuja daga Kaduna ta bingire a tsakiyar titi yau Juma'a da safe, kayan cikinta sun zube kasa hakan ya haddasa tsaikon ababen hawa sosai, kasancewar titin baya rabuwa da motoci dare da rana.
Shaidun gani da ido sun bayyana cewa da alama birkine ya shanyewa me motar, amma babu rahoton rasa rai.
Shaidun gani da ido sun bayyana cewa da alama birkine ya shanyewa me motar, amma babu rahoton rasa rai.
Motar dakon kaya ta fadi akan titin Kaduna zuwa Abuja
Reviewed by Mr Amanagurus
on
September 15, 2017
Rating:
No comments: