Jarumar fim din hausa da aka dakatar Rahama Sadau Kenan a a wannan hoton nata da aka dauketa lokacin da mujallar ThisdayStyle tayi hira da ita da wasu sauran fitattun mata da suka fito daga yankin Arewa.
Sauran matan da Mujallar ThisdayStyke tayi hira dasu kuma suka zama fuskar mujallar ta wannan sati sune, Mawakiya Hadiza Blell wadda akfi sani da Dija da kuma Salma Phillips.
Rahama Sadau, Dija da Salma suka zama fuskar mujallar ThisdayStyle
Reviewed by Mr Amanagurus
on
September 04, 2017
Rating:
No comments: