Wakar Fadi Alkairi Sabuwar Wakar Ado Gwanja Wadda aka Dade ana jira, yau gashi mun kawo Muku ita.
Download mp4 now
Download mp3 now
©arewarmu.com.ng
A Cikin wannan Wakar da shafin Arewarmu.com ya kawo Muku Mawaki ado Gwanja ya fadi kasashe da Kuma garuruwa da sanadin Waka yaje su.
Sannan yayi magana Kan batun Yan hassada dakuma Yadda Ake Kallon su da mummunar dabi'a a yanxu.
A takaice dai wakar Fadi Alkairi Ado Gwanja yayi tane wa Kansa...
Ayi sauraro Lafiya
Download mp4 now
Download mp3 now
Sabuwar Wakar Ado Gwanja Fadi Alkairi Full Hausa Song
Reviewed by Mr Amanagurus
on
September 08, 2017
Rating:
No comments: