Jarumin fim din Hausa, Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton nashi daya kayatar, yayi rubutu a shafinshi na sada zumunta da muhawara inda yake cewa "karka taba sarewa akan wani abu da kake nema" (har saika samu).
"Karka taba sarewa akan abinda kake nema">>Abba El-Mustapha
Reviewed by Mr Amanagurus
on
September 14, 2017
Rating: 5
No comments: