Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Ansamu hadarin jirgin sama a filin jirgi na abuja

Wannan wani jirgine wanda bana haya ba da tayarshi ta gurde ta fita a yayin da yake tafiya akan titin da jirage ke sauka da tashi na filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe dake Abuja, saida aka tsayar da zirga-zirgar jirage na kusan mintuna talatin dalilin wannan hadari sannan daga baya aka sake bude hanyar.

Dailytrust
Ansamu hadarin jirgin sama a filin jirgi na abuja Ansamu hadarin jirgin sama a filin jirgi na abuja Reviewed by Mr Amanagurus on January 26, 2018 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.