Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Anyi Kira Ga Nafeesa Abdullahi Da Tarinka Rufe Kanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data dauka lokacin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta, a hotunan an ganta kai babu dan kwali, wasu sunyi kira ga Nafisar da ta rika saka dankwali.
Wai dai cewa yayi saka dankwali yafi mutunci.
Ga dai abinda wasu suka rika cewa akan rashin saka dankwalin na Nafisa Abdullahi.
Anyi Kira Ga Nafeesa Abdullahi Da Tarinka Rufe Kanta Anyi Kira Ga Nafeesa Abdullahi Da Tarinka Rufe Kanta Reviewed by Mr Amanagurus on January 28, 2018 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.