Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Hira da aka yi da Mikel kan dalilin da baya buga wa Chelsea wasanni a bana

John Mikel Obi ya bayar da hasken cewar zai
iya barin kungiyar Chelsea a watan Janairu, idan
an bude kasuwar saye da sayar da 'yan wasan
kwallon kafar Turai.
Mikel wanda ya yi shekara 10 a Chelsea, bai
buga wasa ko daya ba a kakar bana, duk da
cewar shi ne dan kwallon kungiyar na biyu da ya
fi dadewa a Stamford Bridge, bayan kyaftin John
Terry.
Dan wasan wanda ya koma Chelsea a 2006 kan
kudi fam miliyan 16, ya lashe kofunan Premier
biyu da na FA hudu da na kofin zakarun Turai
dana Europa.
Hira da aka yi da Mikel kan dalilin da baya buga wa Chelsea wasanni a bana Hira da aka yi da Mikel kan dalilin da baya buga wa Chelsea wasanni a bana Reviewed by Mr Amanagurus on November 25, 2016 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.