Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Zaben Trump: An bai wa Priebus da Bannon manyan mukamai

Shugaban kasar Amurka mai-jiran-gado Donald
Trump ya bayar da manyan mukamai ga wani
kusa a jam'iyyar Refublika da kuma shugaban
wata kafar watsa labarai.
Reince Priebus, Shugaban Kwamitin zartarwar na
jam'iyyar Refublika, zai kasance shugaban
ma'aikata a fadar White House.
Stephen Bannon kuwa, wanda tsohon shugaban
gidan tallabijin na Breitbart News Network ne, zai
yi aiki a zaman babban mai tsara dabarun mulki
ga Mr. Trump.
Mr. Bannon ya sauka daga mukaminsa na
shugaban kafar watsa labaran ta Breitbart na
wucingadi domin ya shugabanci yakin neman
zaben Donald Trump.
Zaben Trump: An bai wa Priebus da Bannon manyan mukamai Zaben Trump: An bai wa Priebus da Bannon manyan mukamai Reviewed by Mr Amanagurus on November 13, 2016 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.