Tauraruwa a wakar Rap, Nicki Minaj tare da sabon saurayinta wanda shima tauraro ne a wakar Rap, Nas sun yi anko sanye da kayan Gucci a jikin su, a yayin da shi Nas ya tsaya kusa da motar Benz 190E kerar 1988 a unguwar Queens dake garin New York.
Nicki Minaj ta saka wannan hoton na ta a shafin ta na Intagram inda ta rubuta:
“Nasty Nas hopped out the illmatic ’88 benz tryna holla @ me earlier today in Queens. ? #GucciDown” wato “Nasty Nas ya fito daga cikin motar benz 88 na illmatic yana kokarin kira na, yau a unguwar Queens.? #Gucci
A yayin da shi kuma Nas ya saka na shi hoton a shafin sa na instagram in da yayi rubutu kamar haka a harshen turanci:
“Got my Bday 1988 190E Benz & picked up Shorty from Queens! We Out!”

Ku Kalli Hotunan Tauraruwa A Wakar Rap Nicki Minaj Tare Sabon Saurayinta Nas
Reviewed by Mr Amanagurus
on
September 18, 2017
Rating:
No comments: