Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Sabuwar wakar Ado Gwanja Dan Achaba Rigarka Bata Sallah Daga Baya mp3

Ado Isa Gwanja Ya Sake Fitar Da Wannan Waka Mai Taken ” Dan Achaba Rigarka Bata Sallah Daga Baya”.
Wannan Waka Tane Nuni Ne Ga Duk Wani Mutun Da Yake Sanar Achaba Da Yarinka Chanja Kaya A Lokacin Da Zaiyi Sallah.
Domin Mafi Akasarin Mata Basuda Cikakken Tsarki A Jikin Su, Hakan Yane Aifara Da Bayan Rigar Duk Wani Mai Achaba Zata Iya Daukar Wanna Najasa.
Wannan Shine Makasudin Da Yasa “Ado Gwanja” Yayi Wannan W aka Domin Sai Akiyaye.
Ayi Download Lafiya ASha Sauraro Lafiya.
enjoy………..

Download Audio here

Source: pressloaded.com
Sabuwar wakar Ado Gwanja Dan Achaba Rigarka Bata Sallah Daga Baya mp3 Sabuwar wakar Ado Gwanja Dan Achaba Rigarka Bata Sallah Daga Baya mp3 Reviewed by Mr Amanagurus on September 18, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.