Jarumar fim din hausa, Maryam Booth ta yiwa wani bawan Allah me suna Alaji Opera kaca-
kaca bayan da ya yiwa wata kawarta ba'ar hanci, Zainab din ta saka hoton wata kawartace da ta kirata da Amarya kuma take tsokanarta da cewa tayi bulbul, shi kuwa Ali Opera sai cewa yayi "Wayaga Over Noise", ai kuwa sai Maryam ta mayar mishi da martanai ta hanyar kunduma mai zagi.
Maryam tace"ubanka in yana halitta sai ya gyara mata ita tayi kanta? Nasan tafi budurwarka kyau"
Da alama Maryam taje ta bincika hoton alaji Opera dan taga shi wane irin hanci gareshi har da yakewa wata tsiya, bayan ta duba sai ta sake rubuta.
"da shegen hancinsa me kama da fal felar jirgi"
Wannan shine hoton kawar maryam
Hoton Alaji Opera kenan da yayi ba'ar hanci.

Maryam Booth ta yiwa wani mutum zagin kare dangi bayan da ya yiwa kawarta ba'ar hanci
Reviewed by Mr Amanagurus
on
September 09, 2017
Rating:
No comments: