Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Yawan zubar da jini alamune na tashin kiyama>>Malam Aminu Ibrahim Daurawa


KISAN KIYASHI GA MUSULMI.
IDAN ALKIYAMA TA KUSA TASHI , DAGA CIKIN ALAMOMINTA AKWAI YAWAN KASHE KASHE, DA JUBAR DA JINI A KOINA A FADIN DUNIYA.
MUSULMI NA KASHE MUSILMI A SURIA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A LIBYA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A YAMEN
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A NIGERIA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A IRAQ
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A AFGHANISTAN
MUSULMI ÑA KASHE MUSULMI A SUMALIYA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A LUBNAN
YAHUDU SUNA NA KASHE MUSULMAI A PALASDINU
YAN BUDA SUNA KASHE MUSULMAI A BURMA.
ALLAH KA TSARE RAYUKAN MUSULMAI KOINA A DUNIYA.
Yawan zubar da jini alamune na tashin kiyama>>Malam Aminu Ibrahim Daurawa Yawan zubar da jini alamune na tashin kiyama>>Malam Aminu Ibrahim Daurawa Reviewed by Mr Amanagurus on September 09, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.