Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, Amina soyayya da Shakuwa, mawaki Nura M. Inuwa da sauran abokan aikinsu a wadannan hotunan inda suka halarci gurin wani taro da wasu dalibai da suka kammala makaranta suka gayyacesu.
Adam A. Zango tare da abokan aikinshi a gurin wani biki
Reviewed by Mr Amanagurus
on
December 25, 2017
Rating: 5
No comments: