Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

"Malama ya kuma naga haka">>Rahama Sadau ta tambayi Fati washa saboda ta saka hoton Neymar

hoton Neymar
Kwanakin bayane tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta bayyana soyayyarta ga dan wasan kwallon kafa mafi tsada a Duniya,
Neymar inda labarin ya karade ko'ina, to a jiya, Abokiyar aikinta, Fati washa itama ta saka wannan hoton na Neymar a dandalinta na sada zumunta.
Ai kiwa Rahama na gani sai ta tambayi Fatin cewa," Malama ya haka kuma?"
Ftin dai ta mayarmata da amsar cewa, "Nasan wajenki ne ai, kawai kara na miki ai hajiya"

"Malama ya kuma naga haka">>Rahama Sadau ta tambayi Fati washa saboda ta saka hoton Neymar "Malama ya kuma naga haka">>Rahama Sadau ta tambayi Fati washa saboda ta saka hoton Neymar Reviewed by Mr Amanagurus on December 25, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.