Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

"Abin naki ya fara yin yawa">> Da alama akwai matsala a wannan hoton na Maryam Yahaya

Maryam Yahaya sabuwar jarumar fina-finan Hausace me
tasowa, tun bayan da ta fito a shirin fim din Mansoor, sai
tauraruwarta ta fara haskakawa, masoyanta suka karu a
kafofin sada zumunta na yanar gizo da kuma zahiri haka kuma
taci gaba da fitowa a sabbin fina-finai dake daukar hankulan
mutane.
Maryam din takan saka hotunanta da ta sha kwalliya kala-kala
a a dandalinta na yanar gizo, kuma mutane, masoyanta suna
yabawa, to saidai wannan karin an samu akasin haka.
Domin kuwa wancan hoton na sama da Maryam din ta saka
da alama bai birge da dama daga cikin masoyan nata ba, duk
kuwa da cewa wasu sun yaba, amma wasu da dama sun
kushe wannan hoto na Maryam.
Karanta abinda mutane ke cewa akan wannan hoto:



"Abin naki ya fara yin yawa">> Da alama akwai matsala a wannan hoton na Maryam Yahaya "Abin naki ya fara yin yawa">> Da alama akwai matsala a wannan hoton na Maryam Yahaya Reviewed by Mr Amanagurus on December 16, 2017 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.