Wadannan 'yan uwan korarriyar, fitacciyar jarumar fina-finan
Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan, masu suna Fatima da
A'isha Sadau, sun saka wadannan hotunan nasu a dandalinsu
na sada zumunta da muhawara, kuma sun kayatar.
Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan, masu suna Fatima da
A'isha Sadau, sun saka wadannan hotunan nasu a dandalinsu
na sada zumunta da muhawara, kuma sun kayatar.
Rahama ta tambayi A'ishar me ya bata miki fuska haka?, ta
bata amsa da cewa kurajene, hakan ya dauki hankulan mutane
yayain da har wasu suka fara gayawa A'ishar irin maganin da
zatayi amfani dashi wajan maganin wadannan kuraje da suka
bata mata fuska.
Rahamar dai tana can kasar Cyprus inda take wani karatu
wanda bata bayyana ko me take karantaba, Mujallar Fim tace
ta samu labarin cewa Rahamar zatayi watanni uku a kasar
kafin ta dawo gida Najeriya.
"Me ya bata miki fuska haka?">>Rahama Sadau ta tambayi 'yar uwarta bayan taga wannan hoton nata
Reviewed by Mr Amanagurus
on
December 16, 2017
Rating:
No comments: