Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kenan tare da masu wasan barkwanci, Ali Artwork, Mustafa Nabaraska a wannan hoton, a gobene, 30 ga watan Janairu ake sa ran Kwankwason sai kai ziyara, me cike da cece-kuce jihar Kanon. Muna fatan Allah yasa zaikai ziyaran nan cikin lafiya ameen
Kwankwaso Ali Artwork da Nabaraska
Reviewed by Mr Amanagurus
on
January 29, 2018
Rating: 5
No comments: