Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello (BMB)kenan a wannan hoton tare da waau mata daya bayyana cewa masu tsaron lafiyarshine, ya dauki hotonne a gurin nuna sabon fim din Gwaska ya Dawo da akayi a Kaduna.
Shin kodai BMB zai zama Kanal Gaddafi na biyune??
Nida Masu Gadina >> General BMB
Reviewed by Mr Amanagurus
on
January 29, 2018
Rating: 5
No comments: