Music

banner image

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki

Hausawa na cewa kyan da ya gaji ubansa, haka ta faru da dan tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ali, Haidar Adam A. Zango ya shirya wakoki guda biyu kamar yanda ya bayyana, ya kara da cewa kwanan nan zai sakesu.
Mahaifinshi dai Adam A. Zango shima sanannen tauraron fina-finan Hausane kuma mawaki.
Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki Reviewed by Mr Amanagurus on April 07, 2018 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.