Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.
No comments: