Wannan hoton ya nuna irin yanda wani limamin addinin gargajiya yake sakawa jarirai Albarka kenan ta hanyar takasa su da kafarshi a wani yanki na kasar Indiya kamar yanda kafar Aljazeera ta ruwaito, lallai Allah daya gari ban-ban.
Tirkashi kukalli yadda wani limamin gargajiya yake sakawa yaro albarka a kasar india
Reviewed by Mr Amanagurus
on
April 08, 2018
Rating: 5
No comments: